show episodes
 
Artwork

1
Kasuwanci

RFI Hausa

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly+
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.
  continue reading
 
Artwork

1
Ta-da!

Jessica Lynn Williams

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Conversationalist Jessica Lynn Williams banters with makers, scientists, entrepreneurs, inventors, and all-around wonderful humans who are bringing something beautiful into this world.
  continue reading
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
  continue reading
 
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
  continue reading
 
Artwork

1
Wasanni

RFI Hausa

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly+
 
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
  continue reading
 
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
  continue reading
 
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
  continue reading
 
Artwork

1
Inspired By Coco

Coco LaRain Veira

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Coco LaRain Veira speaking Inspirational truths that transform pain into power. Through song, poetry and a little humour to spice things up Coco soothes our souls, heal our hearts and strengthen our minds so we don't just survive but thrive in adversity. In 1992 after becoming a teenage mother Coco was asked to inspire her peers with her story and ta-da her speaking Career was launched. Now an award-winning Speaker, Certified Corporate Trainer, Professional Singer and Spoken Word Poet, Coco ...
  continue reading
 
Artwork
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Artwork

1
Concept Media

Ibrahim Salisu nasir

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
  continue reading
 
Artwork

1
The Great Canadian Leadership Podcast

The Great Canadian Training & Consulting Company

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Join us in our search for what makes a great communicator? How do leaders use their communication skills to inspire, create trust, and influence? It’s not easy. What did they do to get better? Listen bi-monthly to how you can improve your communication skills and take the steps to be a great leader in business. Tune in to hear each guest’s “failure ta-da” and see how they learned from a failure. Plus, check out the Three Stars, in which Joel distills what we learned into actionable points yo ...
  continue reading
 
Artwork

1
Abokin Fira

Taskar Malam

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin ...
  continue reading
 
Är du kränkt? Eller övertänker du saker? Är du en jobbig Karen? Då kanske du ska lyssna lite på denna nöjes podden och ta noteringar ditt jävla pucko! Robin och Jocke, berättar livshistorier, testar varandra med konstiga frågor och annat dumt som faller dem i smaken. Denna podden spelas in live och kan höras i en discord server som heter Sherwood Kingdom.
  continue reading
 
Kai Trulsen Podcast er et show der jeg (med en god dose selvironi og nordnorsk tørrvittighet) snakker om mine grenseløse planer, smått smertelige øyeblikk med frustrerende selvinnsikt og alt det der midt imellom. Personlig, litt rotete, og faktisk ganske interessant.
  continue reading
 
Artwork

1
Morning DUNG !

Ms. J & Pink Nono - Morning DUNG

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
Listen in as Ms J and her partner Pink Nono discuss the pressing topics of life first thing in the morning. This unadulterated view on life gives insight into all of those early morning qualms we all have. Disclaimer: Morning Dung is recorded in the morning. Often times pajamas are still being worn. Negativity is almost a guarantee. If u cant handle it then go have your morning dung alone. But for the rest of you turd burglars, join us as we wait for our morning dung! Ps dont forget to liste ...
  continue reading
 
If you are an entrepreneur, consultant, or business owner who identifies as womxn, BIPOC, LGBTQ+, neurodivergent, disabled, or any other historically excluded identity, Now & Center is a space created for you. Join us to learn from a diverse and inclusive community of entrepreneurs who have a wealth of experience, are willing to tell it like it really is, and are rewriting the rules for business to center humans, social change, and standing in our authenticity and power. In each episode, you ...
  continue reading
 
Artwork
 
Welcome to the BecomeOne Living Podcast. While yoga maybe the entry way into a deeper understanding of self, we invite you to dive even deeper into your practice. Here we will explore the transformative power of yogic philosophy, anatomy, and mindfulness. In each episode, we embark on a journey through the rich tapestry of yoga, drawing from various traditions and perspectives. From the ancient teachings of The Gita to the mystical insights of the Akashic records, we delve into the timeless ...
  continue reading
 
Artwork

1
Gullah/Geechee Nation

GullahGeechee Riddim

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Monthly
 
"Gullah/Geechee Riddim Radio" is the Blog Tak Show hosted by Queen Quet, Chieftess of the Gullah/Geechee Nation on behalf of the Gullah/Geechee Sea Island Coalition. www.gullahgeechee.net Cum fa yeddi bout who wi da and cunneck wid de riddim ob de sea wid wi Gullah/Geechee! Disya da we show-Gullah/Geechee Riddim Radio! Become a fan: http://www.facebook.com/pages/GullahGeechee-Riddim-Radio/204639859578067
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin na yau, ya ɗora ne akan kashi na farko da muka gabatar a makon jiya, wanda ya yi duba game da yadda harshen Hausa ya bunkasa a lokutan baya, da muhimmacinsa, baya ga matsalolin da yake fuskanta da ma kalubalen da Rubutun Hausa ke fuskanta a kafofin sada zumunta. Masana sun bayyana ka'idojin rubutun Hausa, a matsayin wani yanayi na lura tare …
  continue reading
 
Yau shirin ya yada zango ne ƙasar Ghana, inda ya mayar da hankali kan matakin gwamnatin ƙasar na bai wa ƴan ƙasashen waje wa'adin ficewa daga kasuwancin zinare. Ƙasar Ghana ta bai wa ƴan ƙasashen waje da su fice daga harkokinta na kasuwancin zinare a ƙarshen wannan wata na Afirilu a wani mataki na bunƙasa kananan masu hakar zinare na cikin gida da …
  continue reading
 
A yau shirin zai mayar da hankali ne akan al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa da yadda aka zamanantar da ita. A baya masu 'Dalilin Aure' a boye suke a cikin al'umma, sai dai yanzu a iya cewa zamani riga, domin kuwa za ka iske sun bude ofisoshi tare da sanya alamar cewa anan fa Dalilin aure ake.By RFI Hausa
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matakan da ya kamata mutane su riƙa ɗauka gabanin kai ɗaukin gaggawa a lokacin afkuwar haɗari ko ibtila'i, waɗanda rashinsu a wasu lokutan ke kaiwa ga asarar rayuka ko kuma haddasa gagarumar illa ga mutanen da haɗarin ya rutsa da su. Shirin ya shawarci jama'a ga…
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman, kamar kowannen mako kan yi bitar muhimman labaran da suka faru cikin makon da muke ban kwana da shi, kuma kamar kodayaushe a wannan karon wasu daga cikin labaran da ke ƙunshe a shirin sun ƙunshi ziyarar da Ministan Harkokin Wajen Najeriya ya kai Jamhuriyar Nijar, wadda a karon farko kenan tun bayan…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon ya mayar da hankali kan tasirin matakin shugaban Amurka Donald Trump kan shirin sa na sanya gagarumin ƙarin haraji ga kusan ɗaukacin ƙasashen duniya, wanda ya jawo durƙushewar kasuwannin hannayen jari ta duniya da lalata alaƙa tsakanin ƙasar da ƙawayenta, duk da cewa ya yi amai ya lashe wajen dakatar …
  continue reading
 
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon shirin ya sauya salo zuwa mai dogon zango ta yadda zai tattauna da masu ruwa da tsaki a kan bunƙasar harshen Hausa da matsalolin da ya ke fuskanta da dalilan da suka haifar da matsalolin, da dai sauran muhimman batutuwa da suka shafi harshen na Hausa. Harshen Hausa, harshe ne da yak…
  continue reading
 
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan al'adar nan ta dalilin aure, guda cikin al'adun Hausawa da aka shafe tsawon lokaci ana amfani da ita da nufin haɗin aure walau tsakanin ƴammata da Samari ko kuma Zawara. Kamar yadda kusan kowanne lamari ke tafiya da zamani itama al'adar ta juye, ta yadda ta kom…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ko kuma HIV AIDS ko sida tsakanin matasan Ghana a shekarun baya-bayan nan, wadda masana ke ɗora alhakin yawaitarta kan rashin ɗaukar matakai. Wannan ƙaruwar alƙaluma na zuwa a dai dai lokacin da duniya ke ganin ƙarancin magun…
  continue reading
 
Det har gått to år siden sist. Nå blåser det ny vind i seilene. I denne første episoden snakker jeg om hva som har skjedd, hva som har modnet under overflaten, og hva som driver meg tilbake. Fra seilbåtkjøp og ville kysteventyr, til indre reiser og store veivalg – dette er starten på Heimreise – en fortelling i 10 bølger. En podkast for deg som kje…
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon tareda Nura Ado Suleimane ya duba yadda matakin shugaban Amurka Donald Trump na dakatar da harajin da ya shafe kayayyakin dukkanin kasashe ya farfado da tagomashin kasuwannin duniya, duk da cewar Gogan ya ce sassauncin na kwanaki 90 bai shafi ƙasar China ba. Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yi dubi ne kan halin da fannin kasuwanci ke ciki a Najeriya sakamakon barazana ko ƙoƙarin mamaya da ƴan ƙasar China ke yi, wanda aka tabbatar da irin illar da ayyukansu ke haifarwa ga ƴan kasuwa da kuma tattalin arziƙin ƙasar. Ba sabon abu bane yadda ake samun ƴan ƙasar China da ke …
  continue reading
 
Kamar yadda aka saba, shirin yakan yi dduba ne akan al'adun al'ummar Hausawa da sauran su, waɗanda suka gushe ko kuma ake ganin wanzuwan su a yanzu. Al'adar tashe dai na daga cikin al'adun da aka fara ganin yaɗuwarsu a ƙasar Hausa tun a ƙarni na 16, al'ada ce da ta ƙunshi wasannin barkwanci, waɗanda ake gudanar da su da zarar a kammala azumin goman…
  continue reading
 
Shirin wannan makon zai yi dubi ne akan yadda ɗalibai a jihar Bauchi ke yin watsi da karatu don shiga aikin tonon ma'adinai. Jihar Bauchi, ta yi ƙaurin suna a baya a matsayin wadda ke sahun gaba wajen yawan yaran da suka yi watsi da makarantunsu tare da rungumar harkar tonon ma’adinai don samun dogaro da kai. Dalili ke nan da fiye da rabin daliban …
  continue reading
 
Sabuwar gwamnatin riƙon ƙwarya ta fara aiki a Jamhuriyar Nijar, bayan da aka kaddamar da fara aikin ƙudurorin da taron ƙasar na watan Fabarairu ya bayar da shawarar aiwatarwa. A Najeriya hukumar Kwastam ta janaye haraji a kan dukkanin kayayyakin asibiti da magungunan da ake shigar da su ƙasar daga ƙasashen ƙetare. Mummunar girgizar kasa ta rutsa da…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa akai miki dole na wanan makon tareda Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Maradi dake jamhuriyar Nijar, inda ya mayar da hankali kan rawar da kannan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar dake yankin Sahel. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......By RFI Hausa
  continue reading
 
shirin Al'adun Mu na Gado na wanan makon tareda Abdoulaye Issa ya leka Jihar Maradin Jamhuriyar Nijar inda al’adar aikin kwado da lizzami da aka share shekaru ana yin sa da hannu ke fuskantar barazanar samun babban koma baya sakamakon wasu sabbin na’urori ko teloli na zamani da aka samu masu aiki da Computer wadanda ke zuba wannan aiki ga riguna ci…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya maida hankali ne kan shirin da gwamnatin jihar Jigawa ta ƙaddamar, na ɗaukar nauyin karatun ‘ya’ya mata daga Firamaren har zuwa karatun Digirin Digirgir, shirin da ta ce tana fatan zai zaburar da ƙarin mata da iyayensu wajen duƙufa neman ilimi, ba tare da fargabar fuskantar ƙalubale na rashin ƙarfi ta f…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba na musamman kan cutuka ko kuma lalurar ƙwaƙwalwa, dama rabe-rabenta baya ga nazarin yadda mutane ke ɓoye irin wannan lalura saboda kunyar kar a alaƙanta su da ciwon hauka. Alƙaluman hukumar lafiya ta duniya WHO a shekarar 2017 sun nuna cewa kashi 19 na yawan al’ummar duniya …
  continue reading
 
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan makon ya mayar da hankali kan tasirin masu horarwa na cikin gida a ci gaban ƙwallon ƙafar nahiyar Afirka. A baya-bayan nan ƙasashen na nahiyar Afirka sun mayar da hankali wajen ɗaukar masu horarwa na cikin gida tun bayan rawar da Morocco ta taka a gasar cin kofin Duniya ta 2022 karon farko da aka…
  continue reading
 
Masu sauraro Assalamu Alaikum, barkanmu da sake haɗuwa cikin shirin Mu Zagaya Duniya, wanda ke waiwayar wasu daga cikin muhimman lamurran da suka wakana a makon da muka yi wa bankwana da shi. A farkon makon da muka yi bankwana, Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa dokar ta ɓaci a jihar Rivers, ya kuma dakatar da gwamna da mataimakiyarsa da k…
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide

Listen to this show while you explore
Play